RIGAKAFIN KORONA: A FARA GWADAWA DA NI IN AN SAMU – Dr. Ahmad Gumi

Malam ya ce babu wanda ya matsa maka a kan cewar dole sai an yi maka rigakafin Korona, amma kuma ka sani idan kana son ka dawo da zuwa masallaci a hada kafa da kafa ko kafada da kafada sai an yi wannan rigakafin idan ta samu. Shi yasa yace idan an samu a fara yi mishi don taimakawa rayuwar mutane.

(Visited 16 times, 1 visits today)