RIGAKAFI: JAHILCIN WANNAN AL’UMMA YA KAI INDA YA KAI – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
20 Views
0 Likes
Wannan al’umma ko ana so ko ba a so dole ka kirata da bayi saboda dogara ta kowane fanni a hannun wadansu. Haka yake a yanzu da ake kokarin ganin an kawar da wannan cutar daidai wannan lokacin kuma wadansu sun dukufa wajen hurewa jama’a kunne game da neman maganin rigakafin cutar ballantana mu shiga cikin masu kokarin kirkira. A cikin wannan video zamu ji yadda malam yayi cikakken bayani game da gazawar wannan al’umma da kuma yadda babu yadda za ayi ace wani kamfanin magani zai yi maganin da zai kashe al’umma.
(Visited 20 times, 1 visits today)