RIBA: Mene ne Hikima da Illarta a Shari’a – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannna vidoe na mintuna 17 malam yayi cikakken bayani game da hikima da illa dake cikin hallaci ko haramcin cin riba. Sannan malam ya kawo wuraren da shari’a ta tabbatar da cewa riba na shiga ciki da kuma abubuwan da riba taba shiga ciki.

Wannan karatu ne da malam yayi a fassarar littafin Attalqeen Fi Fiqhil Maliky a cikin babin Kasuwanci.

(Visited 30 times, 1 visits today)