RASHIN IYA SHUGABANCI: BA DALILIN DA DAN NAJERIYA ZAI KWANA BE CI ABINCI BA – Dr. Ahmad Gumi

Daya daga cikin abubuwan da shugabannin mu suka rasa a lokacin da suke kan mulki shine babban dalilin da ya sanya kasar nan ta fada cikin halin da take ciki. Ku kalli wannan video na minti 3 domin sanin shi.

(Visited 14 times, 1 visits today)