RASHIN IYA SHUGABANCI: AREWA AN TAKA MUNE AN KUMA DANNE MU – Dr. Ahmad Gumi

A wannan viceo Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi bayani game da shugabanci da kuma hanyoyin da ake yi don a yi shugabanci ba tare da samun matsala ba.

Yayi magana game da matsalar Arewacin Nigeria da yadda wannan gwamnatin ta kasa hadan al’umma ta hanyar kasa yin yafiya da tafiya da kowa a cikin gwamnatin.

Yayi magana game da zanga-zangar endsars da kuma abinda ya hana ‘yan Arewa yin ta su zanga-zangar.

Yayi magana game da iya abin kunyar da wannan gwamnatin tayi na boye kayan abinci da abinda ya kamata tun farko su yi.

(Visited 94 times, 1 visits today)