RAN FARFESA 1 DAIDAI YAKE DA RAN ‘YAN SARA SUKA MILIYAN 1 – Dr. Ahmad Gumi

A lokacin da wadansu jama’a suke farin ciki da mutuwar manyan mutane sanadiyar cutar Corona Virus, shi kuma malam jan hankali yayi game da hatsarin mutuwarsu a cikin al’umma.

(Visited 16 times, 1 visits today)