RAMALAN YERO: CIKAKKEN MAGANAR DA MALAM YAYI GAME DA BUHARI – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A wannan video zamu ji irin abubuwan zargi da Malam yayi a kan wannan gwantin ta Buhari, wannan maganganun Malam yayi su ne a lokacin da aka kama tsohon gwamnan Kaduna Ramalam Yero.

A cikin sa ne malam yake maganar irin aibikan wannan gwamnatin da irin barnar da ake yi a boye, da kuma irin muguntan da dan Arewa yayi wa kansa na gina ramin da ya fada.

Ku kalla domin jin cikaken maganganun

(Visited 1,112 times, 1 visits today)