RAHAMA SADAU: TSAKANIN ZAGIN MA’AIKI DA NUNA TSIRAICI – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
100%
59 Views
1 Likes
A cikin karatun Tafsiri da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Juma’a 05/04/1442H malam ya yi fassara a cikin Suratun Nisa’i inda Allah yake magana game da kiyaye dokokin Allah.
Malam ya kawo Hadisin Manzon Allah da yake magana game da wadansu mata da Manzon Allah bai gansu ba.
A ciki Malam yayi magana game da matsalar Rahama Sadau da matsayin Zagin Manzon Allah a sanadiyar shigarta da kuma matsayin shigarta.
Malam ya kwatanta ta da Aisha Yusuf da kuma matsayin abinda ta ke yi.
(Visited 59 times, 1 visits today)