NONON SANIYA: IMMUNOGLOBULIN MU’UJIZAR MANZON ALLAH – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video za mu ji nasihar da Manzon Allah yayi game da shan nono Saniya, da kuma irin abin da Duniyar Ilimin Likitanci suka gano da kuma tarihin Allurar Rigakafi da wadanda suka fara gano ta a Duniya.

(Visited 12 times, 1 visits today)