Nassi da Fahimta: Shin Ibadarka Original ce ko Jabu ce? – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Mutane da yawa suna tsammanin Nassi kawai zasu dauka su yi aiki ba tare da su dauki fassarar wadanda suka kawo musu wannan Nassin ba. Wannan yana daga cikin dalilin ya sanya ya zama wajibi ga dukkan musulmi da yake son ya hadu da Mahaliccinsa cikin rahama da ya tambayi kansa.

A cikin wannan karatu zamu ji yadda ake gane idan ibada original ce daga Manzon Allah ko kuma Jabu ne.

(Visited 23 times, 1 visits today)