NASIHAR DAKTA GA MALAMAI KAFIN SHIGA DAJIN JERE

A wurin karatun Mukhtasar Khalil da Malam yayi ranar Juma’a 01/01/2021 dayawa daga cikinmu suka samu labarin niyarshi ta zuwa daji wurin Fulani. Wannan shine nasiharsa ga malamai game da abinda zai je yi, da kuma yi musu nasiha idan suma sun shiga.

(Visited 17 times, 1 visits today)