MUTUWAR SHEHU MUSA YAR’ADUA: ABINDA LIKITANSA YA FADAWA ABACHA – Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatun da ya gabatar jiya wurin Tafsir 20/04/1442AH – 04/12/2020 malam ya fadi irin abin da ya faru tsakanin Sani Abacha da wani likita da yaje duba lafiyar marigayi Shehu Musa Yar’adua da kuma irin mulkin mugunta da mutanen mu idan sun samu mulki suke yiwa ‘yan uwansu.

.be/EwD1Qz6koOU

(Visited 35 times, 1 visits today)