MUTANEN KUDU: JIN KUNYA MARA KUNYA ASARA NE – Dr. Ahmad Gumi

A karatun jiya na Muktasar 26/02/2021 Malam yayi magana game da mutanen Sulhu da cewar mutanen kudu da suke ta babatu game da maganar.

  • Shin kuna da labarin sagegeduwar da shugabannin musulmai suka yi lokacin shigowar turawa?
  • Shin kun san cewar malami guda ya fitar da mu daga cikin wannan sagegeduwar?
  • Shin kana ganin idan mulki yana hannunmu mun iya tafiyar da shi don amfanin jama’armu?
  • Shin kuna ganin da mutanen kudu suna da abubuwa guda uku da muke da shi zamu iya samun koda minista guda a wannan kasar?
  • Wannan da ma wadansu bayanai duk a cikin wannan karatu.
(Visited 29 times, 1 visits today)