MULKIN TINUBU: MAFITA DAYA CE KAWAI – DARUSSAN DA NA KOYA ZUWA NA ABUJA

In this video

Kafin fara karatun Mukhtasar Khalil da Sheikh Dr Ahmad Gumi yayi yau 21/07/2023 malam ya bayar da tsarabar zuwa tattaunawa da yaje game da harkar zaman lafiya a kasa.

Ya ce ya fahimci abubuwa da yawa game da harkar tabarbarewar kasa, sannan kuma ya gano abu daya wannan kasar take bukata kawai, wanda kuma ya zama wajibi a yi shi tsakani da Allah idan ba haka ba, Allah kadai ya san inda kasar zata dosa.

(Visited 2,083 times, 1 visits today)