MU’AMALA DA BANKI: SHIN ME KA SANI GAME DA KIRAAD?

In this video

Kalmomi ne iri biyu, Kard da Kiraad ba su yi kama da juna ba a lafazi da ma’ana, amma kuma a wurin mu’amala da kudi a banki malamai sun kasa banbancewa har yasa suke haramta abin da Allah bai haramta ba.

Mene ne kiraad?

(Visited 331 times, 1 visits today)