MENE NE AKIDAR SHEIKH DR AHMAD GUMI – TAMBAYAR WANI DALIBI A ABUJA

In this video

Bayan da Malam ya kammala nasiha a masallacin Die-die sai wani bawan Allah ya tambaye shi abubuwa guda biyu. Mene ne akidarsa kasancewa dalibai suna ganin shi ba ahlussunnah bane, sannan me yasa ya zama baya cikin sauran malamai? Ga amsar da ya bada.

(Visited 2,457 times, 1 visits today)