MATSAYIN KIBA DA CHANJI DA SHUGABANNI SUKE YI BAYAN SUN HAU MULKI – Sheikh Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
13 Views
0 Likes
Mene ne matsayin wannan kiba da canji da shugabanni suke yi a lokacin da suke kan mulki? Yaya hukuncin kibar ma da kuma walwala da suke samu?
A cikin wannan karatu na Assiyasayush Shar’iyya da malam yayi akwai muhimmin sako ga shugabanni.
(Visited 13 times, 1 visits today)