MATSAYIN GAISUWAR KIRSIMETI DA CINIKI DON ITA – Sheikh Dr Ahmad Gumi

In this video

Me shari’ar Musulunci ta fada game da yin kasuwanci da Kirista lokacin bikin Kirsimeti na sayen mishi da wani abu na kasuwancinka?

Ya zaka yi mu’amala da Kirista lokacin bikin kirsimeti musamman idan ya zama dole sai ka aika mishi da sakon taya murna?

Cikin minti biyu kacal zaka ji amsoshin daga cikin karatun Mukhtasar Khalil da malam yayi 29 Jumadal Ula 1444AH

(Visited 1802 times, 1 visits today)