MATSAYIN CIN NAMAN DOKI DA KASA FAHIMTAR HADISIN AISHA (R.A)

In this video

Mene ne matsayin cin naman Doki da Alfadari da Jaki a lokacin da ake cikin wadata? Me yasa aka samu sabani hatta a cikin Mazhabar Malikiyya game da cin naman doki? Ga wadanda suka halatta cinsa saboda Hadisin Sayyida Aisha (Radiyallahu Anha) me yasa wasu suka saba mishi?

Wannan da ma wadansu jawabai duk a cikin wannan karatu da Malam ya gabatar.

(Visited 198 times, 1 visits today)