MATSALAR TSARO: MUTANE UKU DA SUKA FI KOWA LAIFI BAYAN BUHARI – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
20 Views
0 Likes
Dangane da kara tabarbarewar tsaro a wannan kasa, malam ya daura alhakin kara taimakawa wurin lalacewar tsaro ga wadansu mutane guda uku wadanda ya ambata na ukun a matsayin mafi munin aiki daga ciki.
Tun a farko sai da ya fara cewar abinda ya rage a wannan kasa shine kowa ya kare kansa, wanda yace shine kuma abu mafi muni da hatsari idan hakan ta faru.
(Visited 20 times, 1 visits today)