MATAN HAUSAWA: DA YAWANSU BASU IYA SOYAYYA BA – Dr Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
96.7%
802 Views
29 Likes
In this video
Sheikh Dr. Ahmad Gumi
141 VIDEOS
A cikin karatun Muwatta Malik da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar a 9/9/2018 inda yake karanta Hadisin da yake bayani game da Sumbantar Miji idan yana Azumi sai yayi bayani game da yadda Matan Hausawa suke daukar soyayya a matsayin abin kyama.
(Visited 802 times, 1 visits today)