MASU GARKUWA DA MUTANE: DON ALLAH DUK WANDA KE HANNUNKU KU SAKE SU – Dr. Ahmad Gumi

Wannan sako ne daga Dr. Ahmad Gumi zuwa ga dukkan wani me garkuwa da mutane da suji tsoron Allah su saki duk wanda ke hannun su. Dukkan wani kudi da za a baku kazanta ne kuma babu wata tsoka da zata ginu da kudin haram ko rashawa face wuta ce ta fi dacewa da ita.

Don Allah ku daure ku yada wannan sako don yakai inda ya dace. Allah yasaka muku da dukkan alkairi amin

(Visited 14 times, 1 visits today)