MASU CUTA A ZUCIYARSU NE BASA GANIN ALHERIN WANNAN MAGANAR – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Wannan shine cikakken video wa’azin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi ranar Laraba 03/03/2021 a Rugar Danbaba dake Amana Memadaci a Igabi Jihar Kaduna inda yayi musu wa’azi game da muhimmancin zaman lafiya da yin karatu.

Sannan yayi magana game da cuta dake cikin zukatan masu son ganin ba ayi nasara a cikin wannan tafiyar, da kuma yadda suke bin diddigi da neman kuskure da kuma yin suka.

(Visited 49 times, 1 visits today)