MASALLATAI DA YAWA BA ALKIBLA SUKE KALLO BA – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan karatun da Malam yayi jiya na fassarar littafin Ahalari malam ya karanto daga cikin sharudan karbar Sallah shike fuskantar Alkibla, amma dayawan Masallatanmu ba Alkibla suke kallo ba.

(Visited 19 times, 1 visits today)