MAS’ALAR TSAKA: ASHE BA KASHEWA KADAI AKE YI BA
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
98.1%
3.23K Views
51 Likes
In this video
Sheikh Dr. Ahmad Gumi
141 VIDEOS
Ku dena takaddama game da rahoton BBC a kan lamarin Tsaka (Gecko) ku kalli wannan video ku ji ashe bayan kasheta da ake yi akwai wani abu da shari’a kuma ta halatta a yi.
Ku fahimci matsayin hadisai game da ita da Maciji da kowane irin kwaro a shari’ar Musulunci da kuma abinda ya kamata ayi da su.
(Visited 3,226 times, 1 visits today)