MARTANI: WAI BANA KIRAN SUNAYEN MANYAN MALAMAI A KARATU NA – Dr. Ahmad Gumi

Wannan wani martani ne da malam da kansa ya mayawa da wani malami da ke yin korafi game da cewar Malam baya fadin sunayen manyan Malamai idan yana karatunsa (kamar yadda suke yi) ko kuma fadin sunayen littattafai. Ku saurari martani da malam ya bayar a cikin wannan video wanda yayi a cikin karatunsa na yau Juma’a 31/01/2020 a wurin Tafsirin Alkur’ani mai girma.

(Visited 35 times, 1 visits today)