MARTANI: MATSAYIN SAYYADI UMAR DAGA ALLAH DA MANZONSA NE BA NI DAGA WURI NA BANE – Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatun Malam jiya Alhamis 23/05/1442AH – 07/01/2021 ya mayarwa da wani zindiki da yake zagi da kafirta Sayyidina Umar bn Khattab martani da kuna nuna mishi cewar SAYYIDINA UMAR YAFI KARFINSA KUMA BE ISA YA RAGE MASA DARAJA BA.

(Visited 110 times, 1 visits today)