MANZON ALLAH NE YA CE BABU CIN NASARA A SHUGABANCIN MACE – Dr. Ahmad Gumi

Wannan clip din amsace da Malam ya baiwa wani malami game da cewar mace na iya shugabanci ko kuma jagorantar al’umma

(Visited 13 times, 1 visits today)