MALAMAN KANO KU NEMI AFUWAR AL’UMMARKU – Dr. Ahmad Gumi

Game da yawan mace-mace da kuma yadda garin Kano ke kokarin komawa wani sansani na masu cutar CoronaVirus, malam yayi kira ga Malam jihar Kano da suka ki yarda a daina taruka da zuwa masallaci don ba a ga masu cutar ba, yanzu kuma da cutar da ke kokarin addabar jama’a babu wanda ya fito ya nemi afuwar jama’a.

(Visited 26 times, 1 visits today)