MALAMAN KANO AHLUSSUNNAH KU KUKA KUNNAWA KANKU WUTA – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
110 Views
0 Likes
Abubuwan da suke faruwa a garin Kano na wani mutum dake da’awar malunta yake yi na rashin kunya ga addini ba wani ya bude kofar ba illa malaman Kano Ahlussunnah.
A cikin wannan video zamu ji shawara da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya basu na kulle kofar da suka bude domin idan ba haka suka yi ba to nan gaba abin sai yafi haka.
(Visited 110 times, 1 visits today)