MALAMAI NE BASU DA LAFIYA SHI YASA KASAR TA LALACE – Dr Ahmad Gumi

In this video

Cikin jawabin da yayi a ranar Lahadi 14/03/2021 lokacin da ya je kaddamar da gidan Talabijin na Ummul Qurah TV Jos, yayi bayani game da rashin hadin kan malamai daya ne daga dalilin da ya kawo lalacewar kasar nan da kuma halin take ciki.

(Visited 90 times, 1 visits today)