MALAMAI: DUK ZAGIN MAI ZAGI BAYA CANZA GASKIYA – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A cikin mukaddimar shi ta karatun Risala na Ibn Abi Zaid Alkairawani da yayi ranar Laraba 08/09/2021 Malam ya jawo hankalin malamai game da tsayawa kan fadin gaskiya da kuma cire tsoro wurin fadinta domin duk haushin karnuka basa iya cutar da girgije da yake sama. Kullum gaskiya ita ce a sama.

(Visited 271 times, 1 visits today)