MALAM YA FADI MATSAYIN ‘YAN TAKARAR 2023 – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan karatun na Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya fadi matsayinsa a kan kowane dan takara da kuma shawarar ga dalibansa akan jam’iyoyin siyasa da kuma wanda ya dace su zaba.

(Visited 2771 times, 1 visits today)