MAKOMAR YAN SARA-SUKA DA ‘YAN BANGAR SIYASA DA INEC A WURIN ALLAH – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Shin kasan manzon Allah yayi magana game da ‘Yan Shara da ‘Yan Sara-Suka? A cikin karatun da Malam ya gabatar 24/05/2018 bayan Sallar La’asar a wurin tafsiri Malam ya gabatar da nasiha mai karfi ga mutanen da suke aikin sara-suka ko ‘yan shara makomarsu da Manzon Allah SAW ya fada a garesu.

Sannan malam ba Hukumar Zabe ta kasa wato INEC shawara game da yadda zata magance matsalar Bangar Siyasa a wannan kasa.

(Visited 145 times, 1 visits today)