MAGANIN TSAYAR DA HAILA: HUKUNCINSA A RAMADAN – Dr. Ahmad Gumi

Mata da dama sukan yi amfani da magani a lokacin da suka je aikin Hajji ko Umrah domin samun yin cikakken ibada, haka idan lokacin Azumin watan Ramadana ya zo haka suke daukar wannan magunguna don su samun damar yin azumi cikakke. Mene ne hukuncin ibadarsu sannan yana da wata illa a likitance? Amsa daga bakin Malam a wannan bidiyo

(Visited 21 times, 1 visits today)