MAGANIN ALJANU DA BABU IRINSA: BA WANDA YA TABA GWADAWA BE GA WARAKA BA – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A ranar 30/03/2017 malam yayi wannan karatun na farko da ya fara magana game da Aljanu da kuma irin maganin da Manzon Allah ya fada game da matsalar Aljanun da babu irinta. Daga wannan karatun ne aka fara cece-ku-ce da masu sayar da magani da sunan Islamic Chemist saboda warakar babu irinta In Sha Allah.

Domin babu wanda ya taba gwada wannan hanyar ba tare da ya samu waraka ba

(Visited 2,553 times, 1 visits today)