MAGANA A SALLAH: MATSAYIN ALKUNITI A BAYYANE DA SALLARSU – Dr. Ahmad Gumi

Daga cikin sharidin karbar Sallah akwai barin magana a cikin sallah, daga cikin abinda yawaita a Masallatanmu shine yin alkunuti a bayyane a kowace sallah. To mene ne ingantacciyar magana tare da aikin magabata na kwarai game da yin alkuniti a bayyane?

(Visited 17 times, 1 visits today)