MAFI YAWAN MALAMAI DA MUKE DA SU LEFT-SHIFT NE – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan tattaunawa da muka yi da malam a shekarar 2016, malam yayi bayani game da matsalar da take samun malamai a wannan lokaci da kuma dalilin da ya sa sau tari mutane suke ganin kamar yana saba musu.

(Visited 2487 times, 1 visits today)