MAFI GIRMAN MAKAMIN BOKO HARAM TAKE DA SHI A YANZU – Dr. Ahmad Gumi

Ana magana game da jihadi domin daukaka kalmar Allah ta kasance a sama, wadannan mutane a yanzu haka makamin da suke da shi wanda kuma shi suke tsora al’umma bai wuce wannan ba.

A cikin wannan video malam ya fadi mafi girman makamin da suke takama da shi da kuma yadda jama’a zasu iya amfani da abin da suke da shi domin taimaka Addini da jama’a

(Visited 11 times, 1 visits today)