Lalacewar kasa laifin shugaba ne wanda yayi shakkar haka munafiki ne – Sheikh Dr Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan karatu da Malam ya gabatar a ranar 21/04/2021 Ramadan na 1442ah Malam yayi bayani game da yadda matsalar lalacewar komai take a hannun shugaban kasa.

Da gwamnatin nan ta saurari malam tun a wancan lokacin da abubuwa da yawa basu ta’azzara kamar yanzu ba.

(Visited 108 times, 1 visits today)