KWANTACCEN CIKI: SHIN YARO NA WUCE WATA 12 A CIKIN UWA? – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Daga cikin abinda yake da rudani a mafi yawancin lokuta shine cewa cikin mace yana iya kwanciya har zuwa wadansu shekaru, wannan maganar kuma ta samo madogara daga maganar Magabata irin su Imamu Malik to amma shin da gaske yaro ko yarinya kan iya wuce watanni 12 a cikin cikin uwa? Ku kalli wannan vidoe domin jin hakikanin amsar wannan tambayar

(Visited 363 times, 1 visits today)