KUSKUREN MATA: KINA KWANA DA YUNWA A KAN DAMI – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan karatun yana kunshe da bayanai da ya kamata kowace musulma ta ji domin sanin hikimar da Allah yayi na halittar ta, da kuma sanin mene ne musulunci ya tanada mata da kuma baccin da take yi akan dami gashi kuma kullum tana kwana da yunwa.

  • Mene ne zaki yi wanda har duniya ta tashi kina samun lada?
  • Mene ne hakkin ki a wurin Allah bayan kin samu yaro ko yarinya tare da mijinki ko da bayan bakwa tare?
  • Shin idan mutum ya rabu da matarsa mene ne shari’a ta wajabta masa game da ita?

Wannan da ma wadansu karin bayanai duk suna cikin wannan karatu na Malam ya gabatar jiya Juma’a 20 Rabi’ul Auwal 1442H, daidai da 6/10/2020 a karatun Tafsirin Suratun Nisa’i aya ta 10.

(Visited 558 times, 1 visits today)