KUNYA: ABINDA NA JI WANDA YA BANI TSORO

In this video

Ita kunya tana daga cikin Imani sannan kuma dabi’ar musulmi ke nan. A cikin wannan video zamu ji yadda malam ya bada labarin wata rayuwa ta kazanta da wani miji yake yi da kannen matarshi da kuma wata mata da take bin mijin ‘yarta.


Haka zamu ji irin matsalar da mata suka saka kansu a sanadiyar neman wanda zai aure su.

(Visited 63 times, 1 visits today)