KUKAN JARIRI BAYAN HAIHUWA: DA GASKE SHAFAR SHEDAN NE? – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A wannan karatu zamu ji Hadisai guda biyu na Abu Huraira da Ibn Abbas game da shafar Shedan bayan an haife shi da kuma matsayin kukan shi jaririn.

(Visited 247 times, 1 visits today)