KORONA MATSALA: GWAMNATI SAKE FITO DA WATA HANYA – Dr. Ahmad Gumi

Baya da karyata masu ikirarin cewar suna iya warkar da marasa lafiya ta hanyar rukiyya da kuma kiristocin fastocin wannan zamani, wani tashin hankalin da masana tattalin arziki suke gargadin hukumomin shine tasiri da wannan annoba zata yiwa tattalin arzikin kasashe. Da wannan dalili ne malam yayi kira ga gwamnati da ta fito da wadansu sababbin hanyoyi don farfado da wadansu bangarorin da zasu kawo sauki nan gaba.

(Visited 7 times, 1 visits today)