KISAN JOS: ABI WANNAN HANYAR BA DON DAUKAR FANSA BA – Sheikh Dr Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan video malam yayi tsokaci game da kisan matafiya da wadansu mutane suka yi a garin Jos da kuma hanyar da ita kadai za abi domin daukar fansa da kuma magance faruwa irin haka a nan gaba.

(Visited 33 times, 1 visits today)