KIDNAPPING: KUSKURE KAN KUSKURE DA GWAMNATI TAKE YI – Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatun da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi a ranar Laraba 5/02/2020 yayi magana game da yadda gwamnati ke son takfa kuskure game da magance matsalar kidnappers.

(Visited 6 times, 1 visits today)