KARBALA: MANZON ALLAH YA GARGADI AHLUL BAITINSA – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A cikin wannan karatun Muwatta Malik da Shekh Dr. Ahmad Gumi yayi ranar Asabar 15/02/2020 ya kawo cikakken tarihin abin da ya wakana tsakanin Ahlul Baiti da Sahabbai da kuma gargadi da Ma’aiki SAW yayiwa Ahlul Baiti game da nuna musu fifiko da za ayi bayan kauransa.

(Visited 1,306 times, 1 visits today)