KAFIN KACE A JEFA MUSU BOM ME KAYI MUSU? – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Wannan wani bangare ne na karatun da Malam ya gabatar a ranar 23/04/2021 game da irin kashe-kashen da yake kara yawaita a jihohin Arewa tsakanin Fulani da jama’ar gari. Malam ya jingina tabarbarewar wannan kokari da ake yi gaba daya zuwa ga shugabanni kasancewar basa son su saurari gaskiyar maganar malamai da kuma bin hanyar da ya dace don kawo zaman lafiya.

Maganar ba a jere take ba, an ciro ne daga sassa na karatun domin sakon ka kai.

Ga duk wanda yake son jin cikakken karatun zai iya bin mu ta WhatsApp a +2348038892030 domin mu tura mishi cikakken karatun.

Allah Ya kawo mana karshen wannan tashin hankali, ya sanya wadanda ake yin wannan maganar ya je ga kunnensu amin.

(Visited 260 times, 1 visits today)