KADA WANI YA RUDEKA MAGANI GWAJI NE BA WAHAYI BA NE – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video malam ya kawo yadda aka yiwa Manzon Allah magani da bashi lafiya da kuma yadda lokacin yakin Uhud aka yi amfani da toka don tsayar da jini daga fuskarsa da kuma yadda ‘yar sa Rukayya tayi rashin lafiya har ta rasu.

(Visited 8 times, 1 visits today)